Idan Kanaso Kasamu 100mb A N50 Da kuma 1GB A N250 Da 2GB A N450
Ga bayanan shidai wannan mb ne na MOBISAFE Sannan zaka iyayin Amfani Dashi A Computer Da Kuma Wayoyin Android Idan Akayimasa Setting
Yanda zaka samu 100mb Akan N50
katabbatar kanada N50 a cikin sim dinka.
sai ka tura T1 to 33988
zaka samu sako yazoma kancewa sun baka 100mb
zai karene tsawon kwanaki 30
Idan kuma kana bukatar 1GB shikuma N250
ka tabbatar kanada N250 acikin layinka na mtn
Sai katura T2 to 33988 nan ma zaka samu sakon sun baka 1GB
zai karene tsawon kwanaki 30
sai kuma 2GB Akan N450
ka tura sakon T3 to 33988
shima nan zasuyima message kan cewa sun baka 2GB
shima zai karene kwanaki 30
GA YANDA ZAKAYI AMFANI DASHI
ka bude
Simple Server ga masu Androidbr /> - Listen port: 8080
- Proxy Host : 10.199.212.2
- Proxy Port: 8080
- Injection Query: Http://mobisafebackup.com/m/?t=2609855b3e7eabdcff
- Injection Host: http://mobisafebackup.com
No comments:
Post a Comment